Anaso Mai yin Azumin Aashura ya azumci ranar tara

Anaso mai yin Azumin Aashura ya azumci ranar tara ga wata wato rana daya kafin Aashura. Domin lokacin da annabi tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya azumci ranar Goma ga watan Al-muharram kuma yayi umarni da azumtarshi sai aka bashi Labari cewa wannan rana ne da Yahudu da Nasara suke girmama … Continue reading Anaso Mai yin Azumin Aashura ya azumci ranar tara