Ranar Aashura da kuma falalar azumi acikinsa

Ranar Aashura: shine ranar goma ga watan Al-muharram, kuma rana ne da akeso musulmi ya azumceshi sabida falaloli dake cikinsa, sannan kuma anaso wanda zaiyi azumin ranar Aashura ya azumci ranar tara . Falalar Azumin Ranar Aashura: Abu Qatada Allah ya Ζ™ara masa yarda ya rawaito Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi yace : Azumin … Continue reading Ranar Aashura da kuma falalar azumi acikinsa