Sunnar Al-fijr(Raka’ata Alfijr)

Sunnar Al fijr ko kuma Raka’oi biyu da akeyi bayan ketowar alfijr suna da falala sosai, ba wajibi bane mutum yayi sai da sunnah ce mai Æ™arfi. An rawaito daga Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi yana cewa: Rakao’i biyu ta Al fijr tafi duniya da abinda ke cikinta alheri Muslin ya … Continue reading Sunnar Al-fijr(Raka’ata Alfijr)