Fatawoyin Rahama by Dr. Muhammad Sani Umar 6th August 2022

Shimfida: Watan Al-Muharram : Sunna Da Bidi’oin Da Ke Cikin Watan

1: Hukuncin matar da ba ta amsa kiran mijinta sai lokacin da ta ga dama

 1. Hukuncin abokan mamaci su ƙi bayyana bashin da suke bin mamaci saboda suna jin kunya .
 2. Hukucin tsintuwar kuɗi a kayan Gwanjo!
 3. Ya ya matsayin mutum ya ɓoye in da zai yi tafiya!
 4. Mutumin da bai iya aikin Hajji ba zai iya bin wanda ya iya ya koya?
 5. Shin ayar ‘ La Ikraha fi deen…da ayoyi makamancita, suna cin karo da Hadisin da Annabi ﷺ yake umurtar musulmai su yaƙi mutane har sai sun karɓi kalmar Shahada?
 6. Da Annabi ﷺ ya yi Hijira musulmai da mushrikai sun masa rakiya?
 7. Mutum zai iya fitar da Zakkar fidda kai ko da abin da zai fitar ba zai isa ya fitar wa dukkan iyalansa ba?
 8. Malami da baya zuwa Makaranta sai ranar da yake da koyarwa zai zama tauye mizani?
 9. Mutum zai iya nasiha a Massalaci in yaga ana abin da bai dace a Massalacin ba?
 10. Shin iddar wadda aka saketa ko mijinta ya mutu, tana haihuwa Za ta iya aure ko sai ta yaye?
 11. Adduar da Mutum zai yi idan Allah ya yi masa wata kyauta ko wata baiwa
Read More…