Huduba: Kira game da zaben gwamna – Sheikh Idris Dutsen Tanshi Bauchi
Fatawoyin Rahama by Dr. Muhammad Sani Umar 5th March 2023
- Menene matsayin wanda ya yi niyyar Shaf’i da Witr a sallama ɗaya sai ya manta ya yi sallama bayan Shafa’i sannan ya kawo Witri daga baya.
- Za a iya addu’ar ‘ Yar hamukallah’ ga yaro in ya yi attishawa?
- Menene hukuncin mahaifiya da take nuna banbancin tsakanin ‘ya’yanta?
- Ana iya janye bakance?
- Akwai hadisin da ya yi magana akan fara sahu daga tsakiya?
- Ya inganta Annabi (ﷺ)ya taɓa karanta Suratul Ahzab a sallar Magriba?
- In mutum zai ba da bashi ta hanyar Banki, zai iya sa sharaɗi a biya shi kudin ‘transfer’ kafin ya ba da bashi?
- In mutum ya tuba daga aikata laifi za a bankaɗo laifin da ya tuba a ranar tonon asiri, ranar Alƙiyama?
- Mace mai takaba za ta iya zuwa Umra in har ta biya kuɗin zuwa kafin rasuwar mijinta?
- In mace ta nemi mijinta ya saketa saboda mummunan halinsa- in ya saketa khul’i ne wannan sakin?
- Ya ingata ana yanka wa ɗa namiji abin yanka biyu, ‘ya mace kuma abin yanka ɗaya?
- A karatun Fatiha a sallah ana bayyana ‘ Bismillah…?
- Shin wanda ya karanta سَنُقْرِئُكَ فَلَا تَنسَىٰٓ a bayan kowacce salla sau 19 yana sa mutum ya samu kaifin basira da hadda?
- Ya halatta a wuce ta gaban Mamu?
- Ya hallata mutum ya yi amfani da najasa domin maganin wata cuta!
- Ya hallata mace da take da aljannu ta rinƙa ba mutane magani, tana fadawa mutane abin da zai faru?
- Hukuncin ɗaukar Alƙur’ani ga yara masu zuwa makaranta
- Banbacin hadisi ‘musnad’ da hadisi ‘muttasil’
- Da jan doguwar sura da tsawaita sujjada – wanne ya fi a sallah?
- Idan direba ya zagaya da mutum domin ya karɓi kuɗi mai yawa – ya yi laifi?
- Mutum zai iya zama lebura a aikin da yaje wakilci?
- Ya hallata mutum ya kira sunan Allah sama da ɗari?
- Ya inganta Ibn Taimiyya ya ce Allah zai ƙarar da wuta bayan tsawon lokaci?
- Menene hukuncin wanda ya yi rantsuwa zai saki matarsa in ta haihu – sai bai sake ta ba a lokacin da ta haihu- zai yi kaffara?
- Ya hallata mutum ya bawa Matar sa jari ba tare da ya bawa Dayar ba saboda tana aiki?
- Ƙarin bayani game da faɗin Allah
وَٱلشُّعَرَآءُ يَتَّبِعُهُمُ ٱلْغَاوُۥنَ
- Wanda ya ke azumi Al-hamis da Litinin a watan Sha’aban zai da ce da lada biyu?
Agenda 15 na Mulkin Adalci – Sheikh Muhammad Bin Uthman Kano
039 Arrahikul Makhtum – Sheikh Ahmad Tunga Al-Azhary
093 Alkawa’idul Hisan – Sheikh Ahmad Tunga Al-Azhary
Fatawoyin Rahama by Dr. Muhammad Sani Umar 4th March 2023
Tambayoyi Da Amsoshi
- Shin da ƙuri’a a ka zaɓi Sayyidna Abubakar (Ra)?
- Wani lokacin da ake fara yin ažkar din safe?
- Addu’ar manta damuwa da bakin ciki!
- Wajibi ne karanta salatin Annabi ﷺ a tahiya ta biyu?
- Wanda yake tsaka da sallah zai iya yin zikiri?
- Mutum zai iya yin Sallar Magriba da iyalansa domin zuwa massalaci yana masa wahala lolacin buɗa baki!
- Ya inganta kafirci ne mutum ya bi Mazhabobi biyu?
- Shin wanda Allah ya bashi baiwar raira waƙa yana cikin wanda Allah ya ba su ni’ima da za a tambaye su ya ya suka aiwatar da ni’imar?
- Ba kowanne ɗan Aljanna ba ne zai ga Allah?