Danna nan domin shiga karatu Online
HARAMUN NE MUSULMI YA WUCE GONA DA IRI GAME DA ZATIN MANZON ALLAH MAI TSIRA DA AMINCIN ALLAH Imamul Bukhaarii ya ruwaito hadithi na 3,445, da Imamu Muslim hadithi na 1,691 cewa Annabi mai tsira da amincin Allah ya ce:- ((لا تطروني كما أطرت النصارى ابن مريم انما انا عبد فقولوا: عبد الله ورسوله)). انتهى.…
·
ALKALAMI SHI NE FARKON ABIN DA ALLAH YA HALITTA, BA WAI HASKEN MANZON ALLAH KO ZATINSA BA, KAMAR YADDA MASU BIDI’A KE CEWA BA: Sau da dama ‘Yan’uwa Musulmi za ku rika ganin cewa Sufaye da dukkan wadanda suka saki hanyar Shari’ah cikin tafiyar da addininsu suna barin yin aiki da nassin Alkur’ani, ko nassin…
·
Assalamu Alaikum Wa Rahmatullah Taalah Wa Barakatuh Brothers and Sisters, As we all know, only Allah knows the extent of abuses, killings, torture, rape and incarceration many innocent Muslims suffer at the hands of the security in Nigeria. It will be criminal if we all fold our arms and keep quiet while these atrocities are…
·
Siyasa ita ce fannin shugabanci, shi kuma shugabanci ba a iya yin sa sai cikin hikima da wayo da dabara. Kuma mutane ba a iya jagorantar su da zafi da kuma tsanani. Saboda haka Allah – sunhanahu wa taalah- ya gayawa manzonsa tsira da amincin Allah su tabbata a garesa: ﻓﺒﻤﺎ ﺭﺣﻤﺔ ﻣﻦ ﺍﻟﻠﻪ ﻟﻨﺖ…
·
Musa Idris: According to the law no one has the right to take the soul of anyone even if the victim found guilty except court of law, so all those security who take law on their hands are to be captured and strictly punish them in accordance with their evil act. So we strictly call…
·
Imamush Shaukaanii ya ce cikin littafinsa Nailul Autaar 2/205: ((Hadithan dora dama a kan hagu ishrin ne suka zo daga Annabi mai tsira da amincin Allah ta hanyar mutum goma sha takwas, tsakanin Sahabi da Tabi’i)). Ga wasu daga cikin hadithan da Imamush Shaukaanii ya yi maganarsu:- 1- Imamu Muslim ya ruwaito hadthi na 401…
·
Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun BBC NEWS: Nigerian ‘youths executed’ in Boko Haram stronghold http://www.bbc.co.uk/news/world- africa-20178356 The BBC’s Will Ross: An imam said he “heard gunshots and four of his children were shot right there” Dozens of young men have been shot dead in Nigeria by the military in Maiduguri, residents in the north-eastern…
·
KUSKUREN FAHIMTAR NASSIN ALKUR’ANI KO SUNNAH NA WASU MUTANE GAME DA BAYANAN DA MALAMAI SUKA YI NA HUKUNCIN MAIDA BUDE TARO KO RUFE SHI DA ADDU’A CIKIN JAM’I WATA SUNNAR DA AKE MAIMAITAWA A KULLUM ‘Yan’uwa Musulmi! Abin da malaman Sunnah suke cewa shi ne: A daina rikon bude taro ko rufe shi da addu’a…
·
Abubuwan mamaki da zai iya faruwa ta hannun dan Adam, gaba daya kashi goma ne. Na daya Mu’ujiza ko aya daga Annabawa.kamar sandar Annabi musa, ko raya matacce da warkar da makaho da kuturu ga Annabi isa, ko bubbugowar ruwa ta hannun Annabi Muhammad saw. Na biyu, Irhasat, abin mamaki dake faruwa ta hannun Annabi…
·
BATANCI GA MANZON RAHMA (S.A.W): GASKIYAR LAMARI Allah Ta’ala yana cewa a cikin littafinsa mai tsarki: (kamar haka ne muka sanya wa duk wani annabi abokan adawa daga shaidanun mutane da aljannu….). Al-An’am aya ta112 Ya kuma cewa: (kamar haka ne muka sanya duk wani annabi abokan adawa daga cikin masu manyan laifuka..). Al-Furqan aya…
·
ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ ﺍﻟﺤﻤﺪ ﻟﻠﻪ ﺭﺏ ﺍﻟﻌﺎﻟﻤﻴﻦ. ﻭﺍﻟﺼﻼﺓ ﻭﺍﻟﺴﻼﻡ ﻋﻠﻰ ﻧﺒﻴﻨﺎ ﻣﺤﻤﺪ ﻭﻋﻠﻰ ﺍﻟﻪ ﻭﺃﺻﺤﺎﺑﻪ ﻭﻣﻦ ﺗﺒﻌﻬﻢ ﺑﺈﺣﺴﺎﻥ ﺍﻟﻰ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﺪﻳﻦ. ﻭﺑﻌﺪ: Wani dan’uwa mai suna Malam Mahdi ya nemi cewa a taimaka a yi bayanin hukuncin zanga-zanga a Musulunci, shin halal ne ko kuwa ba halal ba be? Domin fa’idantar ‘yan’uwa za mu…
·
Kwanaki goman farko na watan Zul Hijjah kwanaki ne masu darajar gaske, kwanaki ne da ya kamata musulmi su yawaita ayyukan ibada a cikinsu: Azumi, da Salloli, da Kabbarori, da ba wa mabukata sadaka, da sauransu. Imamul Bukharii ya ruwaito hadithi na 969 cewa Annabi mai tsira da amincin Allah ya ce: ((Babu wasu ranaku…
·
Assalaamu Alaikum, this is an inportant info I have for the muslim ummah.. While browsing the Net I came across a post made by the famous islamic scholar Dr Ahmad mahmud Gumi A Son to the Late Abubakar Gumi. Which is very intresting, and I really appreciate there effort because they do it at the…
·