Hadith Of The Day. On Innovation

Danna nan domin shiga Online Islamiyya.

Ana koyar da Hada baki, da Qur’ani da sauran su

ﻋﻦ ﺃﻡ ﺍﻟﻤﺆﻣﻨﻴﻦ ﺃﻡ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﺎﺋﺸﺔ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ
ﻋﻨﻬﺎ، ﻗﺎﻟﺖ: ﻗﺎﻝ: ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭ
ﺳﻠﻢ “ﻣﻦ ﺃﺣﺪﺙ ﻓﻲ ﺃﻣﺮﻧﺎ ﻫﺬﺍ ﻣﺎ ﻟﻴﺲ ﻣﻨﻪ ﻓﻬﻮ ﺭﺩ”.
ﻭﻓﻲ ﺭﻭﺍﻳﺔ
ﻟﻤﺴﻠﻢ
:ﻣﻦ ﻋﻤﻞ ﻋﻤﻠﺎ ﻟﻴﺲ ﻋﻠﻴﻪ ﺃﻣﺮﻧﺎ ﻓﻬﻮ ﺭﺩ.
The Messenger of Allah (peace and
blessings of Allah be upon him) said,
“He who innovates something in this
matter of ours [i.e., Islam] that is not
of it will have it rejected [by Allah].”
In one version by Muslim it reads:
“He who does an act which we have
not commanded, will have it rejected
[by Allah].”
Hausa Text:
Manzon Allah(Sallallahu Alaihi wasallam) yace: ‘Duk wanda ya kirkiro wani abu acikin wannan lamari namu wanda baya cikinsa, toh an mayar masa.
A wata Ruwaya ta muslim yace: ‘Duk wanda ya aikata wani aiki wanda babu umarninmu aciki toh an mayar masa.

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates