Hadith Of The Day. Etiquette Of Sitting.

Danna nan domin shiga group na karatu Online

ﻋﻦ ﻋﻤﺮﻭ ﺑﻦ ﺷﻌﻴﺐ ﻋﻦ ﺃﺑﻴﻪ ﻋﻦ ﺟﺪﻩ ﺭﺿﻰ
ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ ﺃﻥ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ
ﻗﺎﻝ: “ﻻ ﻳﺤﻞ ﻟﺮﺟﻞ ﺃﻥ ﻳﻔﺮﻕ ﺑﻴﻦ ﺍﺛﻨﻴﻦ ﺇﻻ
ﺑﺈﺫﻧﻬﻤﺎ” . ﻭﻓﻰ ﺭﻭﺍﻳﺔ ﻷﺑﻰ ﺩﺍﻭﺩ: “ﻻ ﻳﺠﻠﺲ ﺑﻴﻦ
ﺭﺟﻠﻴﻦ ﺇﻻ ﺑﺈﺫﻧﻬﻤﺎ.
English Text:
Messenger of Allah (Sallallahu Alaihi wasallam ) said, “It is not
permissible for a person to sit between
two people without their permission.”
Hausa Text:
Manzon Allah(Sallallahu Alaihi wasallam) yace: ‘Baya halatta ga mutum ya rabe tsakanin mutane biyu sai dai da izininsu. A wata ruwaya ta Abi dawud: ‘Kada Mutum Ya zauna tsakanin mutane biyu sai da izininsu…
Source: Riyad Saliheen Hadith No.829

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

One response to “Hadith Of The Day. Etiquette Of Sitting.”
  1. lilnizkhan Avatar

    Allah yasaka da alkairi

Leave a Reply

Latest updates
Categories