Danna nan domin shiga Online Islamiyya. +2348039412473
Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wa barakaatuh Muna farin cikin sanar daku cewa mun buɗe sabon shafi wanda zai rinƙa amsa fatawar ƴan’uwa Musulmi da kuma yaɗa wasu abubuwa da zasu amfani ƴan’uwa a Addinin su da duniyar su.In kana da wani Tambaya zaka iya tura mana, zamuyi ƙoƙari wurin amsa wa insha Allah. Muna ƙara roƙon…
·