Danna nan domin shiga karatu Online
Tambaya: Assalamu alaikum. Don Allah Malam mutum ne ya aje rago da niyyar zai yi layya sai Allah ya yi masa rasuwa, ko ya halatta a yi mai layyar bayan mutuwarsa? Wassalamu alaikum. Amsa: Wa’alaikumus-Salam Wa Rahmatullahi Wa Barakaatuh. Wanda ya ajiye rago da niyyar yin layya sai ya mutu kafin yayi to Za’ayi masa…
·
As-salamu alaikum. Haram ne a yi kowace mu’amala mai zama ƙarfafawa ga aikin zunubi da mai yinta kai tsaye. AL-MUGNY; 4/154, MA’DA’LIBU ULIN NUHA; 3/607 Aya ta biyu a Su’ratul Ma’ida ita ce gimshiƙin kowace mu’amala: وَتَعَاوَنُوا عَلَى الْبِرِّ وَالتَّقْوَى وَلَا تَعَاوَنُوا عَلَى الْإِثْمِ وَالْعُدْوَانِ. Allah Mađaukaki Ya ce: Ku Taimaka A Kan Ayyukan Kirki…
·