Danna nan domin shiga Online Islamiyya.
Ana koyar da Hada baki, da Qur’ani da sauran su
‘Yan Mazan Jiya: Sheikhul Islam Ibnu Taimiyya, Malami Na Allah (2) Ci gaba….. Tasowarsa: a) Koƙari da ƙwazo da juriya da mai da hankali wajen neman ilimi, tare da ƙaurace wa wasanni irin na yara sa’anninsa. b) Zurfin fahimtar abubuwan da suke kewaye da shi, wanda hakan ya gadar masa bin abubuwan da suke faruwa…
·