Danna nan domin shiga Online Islamiyya.
Ana koyar da Hada baki, da Qur’ani da sauran su
Annabi Yusuf (A.S) yana cikin annabawa da suka fada jarrabawa amma daga ƙarshe Allah (S.W.T) ya ba su nasara, ya kuma ɗaukaka su a dalilin wannan jarrabawa. Ya gamu da jarraba iri-iri daga wurin yan’uwansa waxanda suka yi ƙoƙarin ɓatar da shi, wasu daga cikin ma suka bayar da shawarar kashe shi, daga karshe suka…
·