Wannan Video ne ta Qunshi Sako Da Sheikh Albani Zaria Ya Turawa Shehin Dariqan tidjaniyyah Dahiru Bauchi
Danna nan domin shiga karatu Online
Wannan Video ne ta Qunshi Sako Da Sheikh Albani Zaria Ya Turawa Shehin Dariqan tidjaniyyah Dahiru Bauchi
Allaah yasaka masa alheri
Allah ya jikan Malam Albany da duk sauran malamammu da aka kashe irinsu Malam Jaafar da Danmaishiya da sauransu.
ALLAH KA KAREMUNA MALAMAMMU NA SUNNAH GABAKI DAYA….AMEEN
Allah ya jikan malaminmu albani ameen..
Allah yatona asirin masukisan malamammu na ahlil sunna asiri, ameen ya Allah.
Hakika munyi hasarar babban malami a Nigeria.
Sun kasheshi amma tamkar yana raye. Bayan barinsa duniyane nafara jin lekcansa amma duk da haka ji nake kamar na rayu wuri guda da shi.
Allah Ya jikansa da rahama, Amin.
Sunnah tashiga gaba, Nabaya sai labari, ALLAH ya raya mana matasan sunna, Ameen.
Iyayena suna cikin sunnah tsundum, Nima nashige sunnah tsundum, yayana suma haka, Duniya ma cikin sunnah take tsundum, Kaida baka san sunna, Kazama bare, watan sakarai,ALLAH yasa mugane gaskiya.
© 2024 · The Light Of Islam
Leave a Reply