Sheikh Bin Uthman Kano Audio Files Page

10 Comments

  1. Hakika wannan shiri yayi kuma yakamata ake sako mana karatuttuka da muhadarori da dumi duminsu.

  2. Alhdulillah masha Allah,na yi matukar farin ciki da samun wannan kafar sadarwa mai suna (LIGHT OF ISLMA).
    A gaskiya ina amfanuwa da kartuttukan da kuke sawa sakamakon ba zuwa wajan darasi na ke ba,amma ina matukar aikata duk abinda na ji daga bakin malan sunnah da kuke sakawa.
    Alhmadulillah Allah ya saka da alkhairi ya hada mu a jannatul dirdaus.

Leave a Reply

%d bloggers like this: