Malam yayi mana bayani akan yadda ake neman aure, tsarin da addini ya tanadar tare da tsare-tsare da ladubba kamar haka:
1.Siffofin Namijin da ya kamata a aura,
i. Mai Addini.
ii. Mai Ilimi.
iii.Mai Sana’a.
iv. Mai Asali.
v. Mai Halaye Na Gari.
vi. Lafiyayye.
vii. Mai Tsafta.
viii.Mai Haihuwa.
x. Ki zama aji (Class) daya dashi.
Leave a Reply