189 Attajreedus-sarih – Dr. Muhammad Sani Umar
188 Attajreedus-sarih – Dr. Muhammad Sani Umar
187 Attajreedus-sarih – Dr. Muhammad Sani Umar
Karatun littafin Attajreedussareeh Na Dr. Sani Umar 183,184,185,186
Acikin wannan karatuka malam yayi dogon sharhi kan hadithin “Ammar” da annabi(sallallahu alaihi wasallam) ke nuni da cewa wata qungiyar ‘yan tawaye zasu kasheshi, sannan kuma da hadithin dake nuna cewa wanda ya kashe Ammar na wuta, malam yayi bayani na ilimi wanda baibar wata kafa ba ga masu zagin sahabban Manzon Allah ba, domin saukar da karatun baya Danna nan.