ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻫﺮﻳﺮﺓ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ ﻗﺎﻝ: ﻗﺎﻝ
ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ : “ﻻ ﺗﺪﺧﻠﻮﺍ
ﺍﻟﺠﻨﺔ ﺣﺘﻰ ﺗﺆﻣﻨﻮﺍ ﻭﻻ ﺗﺆﻣﻨﻮﺍ ﺣﺘﻰ ﺗﺤﺎﺑﻮﺍ ﺃﻭﻻ
ﺃﺩﻟﻜﻢ ﻋﻠﻰ ﺷﻲﺀ ﺇﺫﺍ ﻓﻌﻠﺘﻤﻮﻩ ﺗﺤﺎﺑﺒﺘﻢ؟ ﺃﻓﺸﻮﺍ
ﺍﻟﺴﻼﻡ ﺑﻴﻨﻜﻢ” (ﺭﻭﺍﻩ ﻣﺴﻠﻢ).
English Text:
The Messenger of Allah (Sallallahu Alaihi wasallam ) said, You
will not enter Jannah until you
believe, and you will not believe until
you love one another. Shall I inform
you of something which, if you do,
you will love one another? Promote
greetings amongst yourselves.
Its obvious that exchanging Islamic Greetings between muslims unite them and make them one. It increase love between them, and it make them feel comfortable with one another, Try it today if you are having misunderstanding with your brother, any time you meet start with salaamun Alaikum before you proceed.
Manzon Allah(Sallallahu Alaihi wasallam) yace: ‘Bazaku Shiga Aljannah ba har sai kunyi imani, kuma baza kuyi imani ba har sai kunso juna, shin bazan nuna muku wani abinda inkunyishi zakuso juna ba? Ku yada sallama tsakaaninku.
Hakika Yawan yin sallama tsakaanin musulmai yana kawo hadin kai da kuma Kaunar juna, da sanin cewa kana cikin amincin dan’uwanka. Ka gwada daga yau in akwai wani da kuke yawan samun tsabani dashi, a duk lokacin da kuka hadu dashi ka fara masa da sallama zakasha mamaki.
Leave a Reply