Hadith Of The Day. On Innovation in Religion Of Allah

Danna nan domin shiga karatu Online

ﻋَﻦْ ﺃُﻡِّ ﺍﻟْﻤُﺆْﻣِﻨِﻴﻦَ ﺃُﻡِّ ﻋَﺒْﺪِ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻋَﺎﺋِﺸَﺔَ ﺭَﺿِﻲَ ﺍﻟﻠَّﻪُ
ﻋَﻨْﻬَﺎ، ﻗَﺎﻟَﺖْ : ﻗَﺎﻝَ : ﺭَﺳُﻮﻝُ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭ
ﺳﻠﻢ ” ﻣَﻦْ ﺃَﺣْﺪَﺙَ ﻓِﻲ ﺃَﻣْﺮِﻧَﺎ ﻫَﺬَﺍ ﻣَﺎ ﻟَﻴْﺲَ ﻣِﻨْﻪُ ﻓَﻬُﻮَ
ﺭَﺩ.
English Text:
The Messenger of Allah (peace and
blessings of Allah be upon him) said,
“He who innovates something in this
matter of ours [i.e., Islam] that is not
of it will have it rejected.
Hausa Text:
Manzon Allah(Sallallahu alaihi wasallam) yace: ‘duk wanda ya kirkiri wani abu acikin wannan lamari namu(addinin musulunci) wanda wannan abun baya cikin addinin Toh an mayar masa.


Wannan Hadisi yana nuna hani game da bid’ah a addini. Yazamto ko meye zakayi a addini kana da dalilin yinsa. Allah ne ko manzonsa suka shar’anta. Wannan shine haqiqanin son annabi da kuma bin tafarkinsa.

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Categories
Latest updates