Hadith Of The Day 10/03/2014

Danna nan domin shiga group na karatu Online

ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻫﺮﻳﺮﺓ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ ﻋﻦ ﺍﻟﻨﺒﻲ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ﻗﺎﻝ: “ﺇﻥ
ﺍﻟﻌﺒﺪ ﻟﻴﺘﻜﻠﻢ ﺑﺎﻟﻜﻠﻤﺔ ﻣﻦ ﺭﺿﻮﺍﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ ﻣﺎ
ﻳﻠﻘﻲ ﻟﻬﺎ ﺑﺎﻻ ﻳﺮﻓﻌﻪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻬﺎ ﺩﺭﺟﺎﺕ، ﻭﺇﻥ ﺍﻟﻌﺒﺪ
ﻟﻴﺘﻜﻠﻢ ﺑﺎﻟﻜﻠﻤﺔ ﻣﻦ ﺳﺨﻂ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ ﻻ ﻳﻠﻘﻲ ﻟﻬﺎ
ﺑﺎﻻ ﻳﻬﻮﻱ ﺑﻬﺎ ﻓﻲ ﺟﻬﻨﻢ”. (ﺭﻭﺍﻩ ﺍﻟﺒﺨﺎﺭﻱ)
English Text:
The Prophet (Sallallahu Alaihi wasallam ) said, “A man utters a
word pleasing to Allah without
considering it of any significance for
which Allah exalts his ranks (in
Jannah); another one speaks a word
displeasing to Allah without
considering it of any importance, and
for this reason he will sink down into
Hell.”
Manzon Allah(Sallallahu Alaihi wasallam) Yace: ‘bawa Zai kasance yana furta wata kalma, na Yardar Allah, kuma baya daukansa da wani mahimmanci, sai Allah ya daukaka Darajarsa da wannan Kalma,
Hakanan kuma bawa Zai dinga furta wata kalma wanda zata janyo fushin Allah, baya Daukarta da wani mahimmanci, dalilin wannan Kalma sai Allah ya Nitsar Dashi Cikin wutan jahannama.
Sharhi Takaitacce:
Wannan Hadisi yana nuna mana mahimmanci kame bakinmu ga barin furta sharri, ya zamto ko meye zamu furta musan munyishi ne bisa ilmi da kuma neman yardar Allah, domin bamusan wata kalma bace karama zata Jawo yardar Allah, sannan bamusan waccece zata jawo fushin Allah ba. Kowani lokaci muzamto abinda za’aji daga bakunanmu ya zamto alhairi.

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Latest updates
Categories