Karatun Alfiya, Daga Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Kano.
Wannan Shafi na Bukatar Gudumawarku domin gudanar da ayyukansa na yau da kullum, Zaku iya taimaka wa da duk abinda kuke dashi komin kankantan sa ta wannan account.
Account Number: 8247620882
Bank: MONIEPOINT MFB
Name: The Light Of Islam
Ko Kuma ku danna nan.
mallam Allah yasaka da alheri,ameen.
Allah yakarama malam lafiya da ilimi kuma yabashi ikon fahimtar duk abunda yake nagaskiya
ALLAH YA SAKA MA MALAM DA ALKHAIRINSA YA KUMA KARA MASA ILIMI MAI AMFANI
Ameen ya ALLAH,kuma ALLAH yasa yafi haka
Allah ya karama malam imani da soron Allah
Allah yakarawa malam lafia da stawan kwan da kiran aluma zuwa ga sunnar manzon allh saw
Allah ya stare malam daga sherin malamman bidiah da munafukai ameen
Allah ya karawa mlm lafiya da tsawon rai mai amfani da albarka, Allah yasa karantarwa da yake mana tazama mai amfani agaremu duniya da lashira
جزاك الله بأحسن جزاءه.
Assalaamu ‘Alaikum. Allaah ya saka. Don Allaah karatun alfiya zai samu ba ta YouTube ba kadai? Ko ince taya zanyi downloading daga YouTube? Nagode.
Zamu uploading insha’Allah, ka turo da email naka