Kowani Yaro ana haifanshi ne Akan tafarkin addini

·

·

Ikon Allah Annabi Muhammad(Sallallahu alaihi wasallam) ya fada sama da shekara dubu daya da dari hudu, cewa ‘Kowani Wanda ake haifa ana haifansa ne kan fitra ta musulunci, sai iyayensa su Maidashi Bayahude, ko banasare, ko bamajuse, sai kwana kwanannan masu binciken kimiyyah suka Gano Haka. Na Karanta wani article mai taken ‘Children are born believers in
God’ shine nakeson kowa ya bude shima ya karanta yaga mu’ujizah ta annabi. Kuma mugane cewa duk kimiyyah tana cikin musulunci rashin bincike da bamuyi shi yake dakile mu. Ga Link din Children Are Born Believers in god

Leave a Reply

Latest updates
Categories
%d bloggers like this: