TAMBAYOYI 1. Akwai Kaffara ga wadda ake mata Ruƙya ta shaƙe mai yin ruƙyan har ya rasu? 2. Idan mutum ya ci bashi da sharaɗin za a rinƙa cire kuɗin bashin daga albashinsa – sai aka kore shi bayan an cire na wata ɗaya-shin bashin ya faɗi akansa? 3. Ya hallata Mutum(ƙwarraren likita) da yake…