Danna nan domin shiga karatu Online
Abinda ya kamata Musulmi ya rinƙa tambar kansa a kullum shine: Meye dalilin halitta ta? Meyasa Allah ya sanya ni a wannan duniya? shin ya sanya ni a wannan duniyar ne don na tara dukiya naji daɗi ko kuma akwai wani dalili na daban? duk wani mai hankali ya kamata yayi wa kansa wannan tambaya,…
·
Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya kasance yana koyar da Sahabban sa neman zaɓin Allah(Istikhara) cikin lamuransu duka kamar yadda yake koyar dasu surah daga cikin surorin Al Qur’ani kamar yadda Jabir bn Abdullahi ya bada labari. Annabi yace: idan ɗaya daga cikinku yayi niyyar aikata wani lamari toh yayi…
·
Duniya ba gidan zama bane. Gida ne na jarabawaGida ne na aiki domin neman lahira. Kada ka bari neman duniya ya sanya ka rasa lahirarka. Duk abinda zakayi a duniya kada ka bari yaci karo da ainahin abinda ya kawo ka cikin duniyar wato bautar Allah. Domin dalilin halittar ka kenan, Allah ya halicce ka…
·
Sunnar Al fijr ko kuma Raka’oi biyu da akeyi bayan ketowar alfijr suna da falala sosai, ba wajibi bane mutum yayi sai da sunnah ce mai ƙarfi. An rawaito daga Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi yana cewa:
·