Danna nan domin shiga karatu Online
Fatawowin Rahma Lahadi 28 July 2019 —————————————— Tambayoyin da su ke ciki! 1. Wanene Maraya a Musulunci? 2. Hukuncin wankan jego 3. Hukuncin bada jingina 4. Hukuncin maza su dinka a tamfa 5. Akwai hisabi ga mai zagin sahabbai duk da sun dade da rasuwa?
·
Fatawowin Asabar 27 July 2019 ——————————————— Tambayoyi da Amsoshin da ke ciki ———————————————- 1. Maniyyata da aka sauke so a Jidda sabanin Madina (sa6anin yadda aka shaida mu su da farko) yaya za su yi? 2. Qarin bayanin wannan aya وَاتلُ عَلَيهِم نَبَأَ الَّذي آتَيناهُ آياتِنا فَانسَلَخَ مِنها فَأَتبَعَهُ الشَّيطانُ فَكانَ مِنَ الغاوينَ 3.…
·