Sheikh Ja’aFar Mahmud Adam Audio Files

2005 Ramadan Tafseer

Tafsirin Suratul Fatiha da Baqara

Amsoshin Tambayoyi

Arba’una Hadith

Ahkamul Jana’iz

Ahkamul Hajj

Huduba

Karatun Qur’ani

Complete Tafseer

Kashfush-shubuhat

Kitabut-Tauhid

Lamiyyatu Ibn Taymiyyah

Muhadarori

Riyadus-Saliheen

Sifatu Salatin-Nabiy

Usulul Fiqh

Tarihin Annabi

Umdatul Ahkam

Usulul Iman

Click Here to Support our work

42 Comments

 1. Jazakallahu Khairan. Naji dadi kwarai da gaske da sammun wanna site din naka koma na amfani sossai da karatutukan da nai downloading. Allah ya saka maka da alkhairi. Ina da Siratul Rassool na Shiekh Ja’afar Mahmud Adam indan kana so kai uploading a site dinka. you can contact me at [email protected]

 2. السلام عليكم ورحمة الله yin downloading na amma ba take yiba ataimaka وجزاكم الله خير
  tafsir yina kokarin

 3. ALLAH YA SAKA MA MALAM DA ALHERI YA SAKA SHI A GIDAN ALJANNAR SA BA DON AIKIN SA BA DAMU BAKI DAYA AMIN. NIKAM SAURARON JAFAR NA KARU SOSAI
  :08062206733

 4. ALLAH YA SAKA MA MALAM DA ALHERI YA SAKA SHI A GIDAN ALJANNAR SA BA DON AIKIN SA BA DAMU BAKI DAYA AMIN. NIKAM SAURARON JAFAR NA KARU SOSAI
  :08062206733m

 5. Slm domin Allah ina fatan za’acigaba da dora karatun Malan Ja’afar a Intanet saboda sakko dashi yafiyemin intafi kasuwa nemansa domin indai mutun yasan meyake arayuwa to indai yana sauraran malan to tabbas zaizama mutun nagari cikakke mai kiyayewa ga shari’ar Allah (s w a) ubangiji Allah ya yafewa malan zunubansa ya Jikansa da gafara Ameen.

 6. we really missed you sheikh ja’afar Mahmud Adam…. we are pray to be able with you in jannat al firdaus in here after

 7. Allah jiqan malam da rahama allaha ka tsinewa dukkan masu hannu a wajen kisan malam ya Allab ka wargaza tanadinsu allah hadasu da masifa da bala i daga duniyarsu har lahira

 8. BAN IYA CIKAKKEN WANKAN JANABA BA SAI TA HANYAR SAURAREN MALAM JAFAR MUNA ADDUAR ALLAH YAJIKANSA YAYI MASA RAHAMA AMEEN

 9. ya allah wadan suka kashe sherk jafar allah kayi masu azabar datafi ta fir auna ameen summa ameen duk wanda ya wannan text ya tura shi?daga habibu saleh tk

 10. WE ARE PRAYING FOR THIS SHAIKH THAT “MAY ALLAH SUBHANAHU WATA’ALA GRAND HIM ALJANNATUL FIRDAUSI”

Leave a Reply

%d bloggers like this: