Sheikh Ja'afar Mahmud Adam complete Tafseer Audio

Assalamun Alaikum,
Alhamdulillah i’ve Uploaded all sheikh Ja’afar Tafseer Audio Files in mp3 format. this version is not edited and its not airy, it Also contain all the questions and answers. Click Here To Stream/Download.


Please Use modern Browsers Like Firefox, Chrome, if You are Having Difficulties In Streaming.


May Allah Have mercy on sheikh ja’afar.


Click Here For Any Inquiry, Also Don’t Forget to Like our page on Facebook for latest update

Click Here to Support our work

122 Comments

  1. TABBAS NIGERIA, AFRICA, DUNIYA TAYI ASARAR RASHIN SHAHIDI WALIYYI, MAL JA’FAR MAHMOUD ADAM,,, ALLAH KA HASKE A KABARINSA AMEEN

  2. Ubangiji Allah(SWT)ya jikan malam Jafar Mahmud Adam da rahamarsa ya kuma yafe masa duk kanin laifukansa ga baki daya don Alfarmar wannan watan na (RAMADAN) Amin. Allah kuma ya yafe ma duk kanin sauran musulmin mu gaba daya, mu kuma Allah yasa mu cika da Imani yasa muyi mutuwar shahada!!!

  3. Allaah ya ji kan malam.Ya saka mishi bisa zalunci da ak ayi masa da Mu Kuma na kashe mana malami kamarsa.Allaah yasa jannatul Firdausi ta zamo makomarsa(ameen)

  4. Allah ubangiji ya jiqan mallam da gafara Allah yasa ya huta Allah yasa aljanna tazama makomarmu dasu baki daya

  5. Assalamu alaikum , ya Allah ka sada malam da , dukkanin
    ayyukansa na Alkhair ka shirya zuriar shi da zuriar zuriar shi ka sadamu a Jannatul firdausi, Ameen thumma Ameen.

  6. Har yanzu muna amfana da wa azuzzukan da sheikh ja afar mahmud adam ya bari a duniya, Allah yakai ladan gareshi, kuma ya sadamu a aljannar firdausi domin rahamarsa, ameen.

  7. Assalamu Alaikum. ina mika sakon gaisuwa ga dukkanin daukakin yan uwa daliban marigayi shahidiy shei ja’afar mahmud adam na nan gida nigeria dama nasauran kasashen musulmi baki daya.Allah ya gikan malam

  8. Yaa Allah ka gafartawa malam Ja’afar muhmud Adam!!! Yaa Allah kasa ya huta-Yaa Allah ka kai haske gareshi zuwa kabarin sa, O Allah ya lSA…

  9. ALLAHU AKBAR….GASKIYA KENAN DA KUMA TASIRINTA GA DUKKAN WANDA YAYI RIKO DA ITA RIKO MAE KARFI…..ZAKA BAR DORON KASA AMMA TAMKAR KANA RAYE A CIKINTA….YA ALLAH muna rokonka da sunayenka kyawawa da kma siffofinka madaukaka da ka kai rahma QABARIN shiekh jafar mahmud ADAM, YA ALLAH ka karbi shahadar shi da sauran dukkan malamanmu da yan uwa musulmi baki daya….ALLAHka kara bamu ikon riko da gaskiya da kuma aiki da ita AMEEENNN

  10. shigaban masu iya tafsirin Alqurani mai format cikin harshen Hausa Allah ya gafar ta NaJa ameeeen summary ammeeen

  11. ALLAH YA JIQAN MALLAM.YA SANYASHI FIYE DA YANDA MUKE ZATO. YA GAFARTAMAI ABIN DA BA MU SANIBA.ALLAH KA TAIMAKI SUNNAH DA MABIYANTA.

  12. Allah Ya haskaka da niimta qabrin malam idan tamu taxo Allah yasa mu cikada imani ameen thumma ameen

  13. ya Allah kajikan ja,afar muhmud Adam masu wannan aiki na da,awa Allah ka gara musu karfin guiwa.ameen

  14. Allah yajikan malam yasa aljannar fiddausice makomarsa yakuma jikan duk musilman dasuka rugamu gidan gaskiya mukuma yakyauta namukarshen

    1. Allah yabamu kyakyawar karshe yaji kan magabatanmu yasa kalmar Lailaha illallahu muhammadur rasulillahi taxamo mana last KALIMA!!!!(Amiiin)))

  15. Ya Allah ina mai tausasa lafuzzana da kokon barata agareka da kakai haske kabarin wannan bawa naka Allah kasa Aljannace makoma idan tamu tazo kasa mucika da kyau dakuma imani Amin ya Allah!!!

  16. May ALLAH have mercy on Sheikh Ja’far Mahmoud Adam soul and all the faithful Muslims whose souls have departed this world.

  17. Allahu Akbar Allah ya jikan yasa Aljanna makoma ce gare shi yasa ya huta Allah ya kara kare Malamanmu na sunna amin

  18. I downloaded so many tafsir frm of sheikh jafar but all is empty tracks cannot be played please u should do something about dat.

  19. ALLAH YA GAFARTAMA MALAM DA DUK MUSULMAI. GODIYA GA WANDA YA BAMU DAMAR SAURARO ALLAH YA SAKA DA ALKHEIRI

  20. Ya Ubangiji Allah kajikan sheik Malan Jaafar Mahmud Adam da gafara Allah ya ni’imtashi da ni’imar aljanna madaukakiya Ameen ya Allah.

Leave a Reply

%d bloggers like this: