Daga cikin abubuwan da Tafsirin ya kunsa
- Mu’ujizar da Annabi Isa (A.S) ya zo wa da mutanensa da maganar Ibn Taimiyya game da abin da mu’ujiza ta kebanta da shi.
- Mene ne hakikanin mu’ujiza da bambancinta da sunnonin Allah na halitta?
- Me yasa ake samun abubuwan da suke saba wa sunnar Allah?
- Shin akwai bambanci tsakanin mu’ujiza da ka’ida ta ilimi?
- Me yasa Annabi Isa (A.S) ya jingina aikin halitta ga Kan sa tare da cewa, Allah ne kadai mai yin halitta?
- Ma’anonin da kalmar “khalq” take zuwa da su a Larabci.
- Abubawan da suka halatta a zana da wadanda ba su halatta a zana ba.
- Hukuncin daukar hoto na Camera da kuma yin Vedio?
Leave a Reply