040 Tafseer Aal-emran – Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

Daga cikin abubuwan da Tafsirin ya kunsa

  1. Mu’ujizar da Annabi Isa (A.S) ya zo wa da mutanensa da maganar Ibn Taimiyya game da abin da mu’ujiza ta kebanta da shi.
  2. Mene ne hakikanin mu’ujiza da bambancinta da sunnonin Allah na halitta?
  3. Me yasa ake samun abubuwan da suke saba wa sunnar Allah?
  4. Shin akwai bambanci tsakanin mu’ujiza da ka’ida ta ilimi?
  5. Me yasa Annabi Isa (A.S) ya jingina aikin halitta ga Kan sa tare da cewa, Allah ne kadai mai yin halitta?
  6. Ma’anonin da kalmar “khalq” take zuwa da su a Larabci.
  7. Abubawan da suka halatta a zana da wadanda ba su halatta a zana ba.
  8. Hukuncin daukar hoto na Camera da kuma yin Vedio?

Leave a Reply

Latest updates
Categories
%d bloggers like this: