ﻋﻦ ﺳﻌﺪ ﺑﻦ ﺃﺑﻲ ﻭﻗﺎﺹ ﻗﺎﻝ : ﻗﺎﻝ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ : “ ﺩﻋﻮﺓ ﺫﻱ ﺍﻟﻨﻮﻥ، ﺇﺫ ﺩﻋﺎ ﻭﻫﻮ ﻓﻲ ﺑﻄﻦ ﺍﻟﺤﻮﺕ } : ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻟَّﺎ ﺃَﻧْﺖَ ﺳُﺒْﺤَﺎﻧَﻚَ ﺇِﻧِّﻲ ﻛُﻨْﺖُ ﻣِﻦَ ﺍﻟﻈَّﺎﻟِﻤِﻴﻦَ { ، ﻓﺈﻧﻪ ﻟﻢ ﻳَﺪْﻉُ ﺑﻬﺎ ﺭﺟﻞ ﻣﺴﻠِﻢ ﻓﻲ ﺷﻲﺀ .ﻗﻂ ﺇﻻ ﺍﺳﺘﺠﺎﺏ ﺍﻟﻠﻪ ﻟﻪ ” ﺭﻭﺍﻩ ﺃﺣﻤﺪ ﻭﺍﻟﺘﺮﻣﺬﻱ
Manzon Allah(Sallallahu alaihi wasallam) yace: Addu’ar ma’abocin kifi, Wanda yayi lokacin yana cikin kifi, “La’ilahailla anta subhanaka inni kuntu minazzalimin”. Babu wani mutum musulmi wanda zaiyi addu’a da’ita kan wani abu face Allah ya amsa masa.
Ma’abocin kifi shine “Annabi Yunusa(Alaihissalam). Duk wani musulmi da wata damuwa ta dameshi ko kuma yake da wata bukata awurin Allah, sai ya lazimci wannan addu’a yana mai yaqini insha’Allah Allah zai amsa masa.
Allah amsa mana bukatunmu baki daya.
Leave a Reply