Donate Today

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wa barakaatuh.

Allah maɗaukakin Sarki yace

Waɗanda suke ciyar da dukiyoyin su a dare da yini, a ɓoye da bayyane to suna da sakamakon su a wurin Ubangijin su, kuma babu wani tsoro a kan su, kuma bazasuyi baƙin ciki ba

Albaqara: 274

Kuma Zaku iya bada gudunmawar ku domin taimakon wannan aiki namu na Yaɗa Addinin Musulunci.

Gudunmawar ku zai taimaka mana wurin gudanar da ayyukan wannan shafi, kama daga biyan kuɗin Hosting da Data da sauran su.

Kada ku raina abinda zaku taimaka dashi komin kashin sa.

Zaku iya bada gudunmawar ku ta Account dake ƙasa, ko ku dannan link dake ƙasa.

gudunmawar da zaku bayar zai taimaka wurin isar da sakon addinin Musulunci zuwa ga dubban mutane.

Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Ga Yan’uwa masu son daukan nauyin wannan aiki a kowani wata ko shekara zasu iya tuntubarmu ta WhatsApp a wannan Link ɗin.

Categories
Latest updates