Fatawowin Rahma
Saturday 12 October 2019
Shimfida- Adalci- a ko’ina, a koyaushe, tare da kowa ana buqatar tabbatar adalci!
- Hukuncin bada kudi na shigo da kaya (“shipping”) ko amincewa (clearance) da shigo da kaya.
- Shawara ga mutumin da yayi laifi ya tuba amma yana mummunan zato ga Allah.
- Hukuncin wanda yayi rantsuwa guda ba zai yi abu ba, sai kuma ya karya wannan rantsuwar , ya maimaita wannan abin da yayi rantsuwa ba zai yi ba.
- Shin tsarin addini ne mutum yayi wasiyyar cewa in ya mutu a binne shi a maqabarta da aka binne ‘iyayensa ko ‘yan’uwansa marigaya?
- Hukuncin sayan kayan da aka sanya su a gunkin roba, a kofar shago ko kasuwa domin talle?
- Ana iya bada wanda ba musulmi ba zakkar fidda kai?
- Shin adashe ya hallata?
- Shin musulmi za su iya karbar kudin wanda aka san kudin satace ya bayar domin gina massalaci.
- Ingancin hadisin – “ Bawa ba zai wuce ba sai ya amsa tambayoyi hudu ranar tashin qiyama- rayuwar shi, yaya ya qarar da ita, yaya qare samartakar shi; dukiyar shi yaya sameta yaya ya kasheta? yaya yayi amfani da ilimin shi.
- Lokacin fidda zakkar wanda dukiyan shi ta zama qasa da nisabi daf da lakacin fidda zakkar shi
- Zakkar filin kasuwanci
- Hukuncin mace da take amfanin da sauran kudin cefane domin sayan sutura ma ‘ya’yanta masu qarancin tufafin sawa!
- Akwai hanyar da mutum zai bi ya gane abinda yake nema a wajen Allah alkhairi ne ko sharri ne?
- Shin indiyance shine yaren ‘yan wuta bayan hisabi?
- Marar lafiyar da ya rama sallolin farilla bayan wucewan lokutan sallolin!
Download
Leave a Reply