Shimfiɗa : Tsokaci akan faɗin Allah
وَمَنْ أَظْلَمُ مِمَّن ذُكِّرَ بِـَٔايَٰتِ رَبِّهِۦ فَأَعْرَضَ عَنْهَا وَنَسِىَ مَا قَدَّمَتْ يَدَاهُ ۚ إِنَّا جَعَلْنَا عَلَىٰ قُلُوبِهِمْ أَكِنَّةً أَن يَفْقَهُوهُ وَفِىٓ ءَاذَانِهِمْ وَقْرًا ۖ وَإِن تَدْعُهُمْ إِلَى ٱلْهُدَىٰ فَلَن يَهْتَدُوٓا۟ إِذًا أَبَدًا(Suratul Kahf: 57)
Tambayoyi da Amsoshi
1. Matsayin Sallar waɗanda suke yin Sallah ba tare da sun koya ba.
2. Ya inganta mai Sallah idan yayi ruku’u ko sujjada zunuban sa suna kwararowa har sai ya ɗago?
3. Ya hallata mutum ya yi fatan ɗan’uwansa ya rasu saboda yana hana sada zumunci?
4. Idan mutum yana kyautata wa wanda ta kyautata masa lokacin yana karatu sama da waɗanda ba su kyautata masa ba- hakan yana nufin yana yi ba don Allah ba?
5. Tarihin Kiran Sallah na biyu na lokacin Sallar Juma’a !
6. Ya hallata hana wanda bashi da hula Sallah a sahun gaba?
7. Hukuncin Sallar wanda baya tasbihin da ake karantawa a Sallah.
8. Ya hallata mace ta sha magani domin ta yi kiba ta faranta wa Mijinta?
9. Hukuncin albashin wanda ya ƙara shekaru yayin ɗaukar sa aiki?
10. Ya hallata mutum ya bada sunansa a duba masa tauraronsa don sanin auren da zai yi zai yi albarka ko ba zai yi albarka ba?
11. Mace mai wankan al’ada/janaba za ta warware kitsonta?
Download
Leave a Reply