GA DAI HUJJOJINMU NA YIN AZUMIN WANNAN RANA TA ASHURA DAGA LITTAFAN SHI'A(Dr Mansur Sokkoto)

·

·

Domin neman ƙarin bayani danna nan

GA DAI HUJJOJINMU NA YIN
AZUMIN WANNAN RANA TA
ASHURA DAGA LITTAFAN SHI’A
Bismillah:
1. ﻳﺮﻭﻯ ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﺍﻟﺴﻼﻡ ﻋﻦ ﺃﺑﻴﻪ
ﺃﻥ ﻋﻠﻴﺎ ﻋﻠﻴﻬﻤﺎ ﺍﻟﺴﻼﻡ ! ﻗﺎﻝ ” : ﺻﻮﻣﻮﺍ
ﺍﻟﻌﺎﺷﻮﺭﺍﺀ – ﻫﻜﺬﺍ – ﺍﻟﺘﺎﺳﻊ ، ﻭﺍﻟﻌﺎﺷﺮ ؛ ﻓﺈﻧﻪ
ﻳﻜﻔﺮ ﺫﻧﻮﺏ ﺳﻨﺔ . ”
ﺭﻭﺍﻩ ﺍﻟﻄﻮﺳﻲ ﻓﻲ ” ﺗﻬﺬﻳﺐ ﺍﻷﺣﻜﺎﻡ / 4 ) ”
( 299 ، ﻭ ” ﺍﻻﺳﺘﺒﺼﺎﺭ ( 134 / 2 ) ” ،
ﻭﺍﻟﻔﻴﺾ ﺍﻟﻜﺎﺷﺎﻧﻲ ﻓﻲ ” ﺍﻟﻮﺍﻓﻲ ( 13 / 7 ) ” ،
ﻭﺍﻟﺤﺮ ﺍﻟﻌﺎﻣﻠﻲ ﻓﻲ ” ﻭﺳﺎﺋﻞ ﺍﻟﺸﻴﻌﺔ / 7 ) ”
( 337 ، ﻭﺍﻟﺒﺮﻭﺟﺮﺩﻱ ﻓﻲ ” ﺟﺎﻣﻊ ﺃﺣﺎﺩﻳﺚ
ﺍﻟﺸﻴﻌﺔ 474 / 9 ) ” ، . ( 475
.2 ﻭﺭﻭﻱ ﻋﻦ ﺃﺑﻲ ﺍﻟﺤﺴﻦ ﻋﻠﻴﻪ ﺍﻟﺴﻼﻡ ﺃﻧﻪ ﻗﺎﻝ ” :
ﺻﺎﻡ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺁﻟﻪ ﻳﻮﻡ ﻋﺎﺷﻮﺭﺍﺀ . ”
” ﺗﻬﺬﻳﺐ ﺍﻷﺣﻜﺎﻡ ( 29 / 4 ) ” ، ﻭ ” ﺍﻻﺳﺘﺒﺼﺎﺭ
( 134 / 2 ) ” ، ﻭ ” ﺍﻟﻮﺍﻓﻲ ( 13 / 7 ) ” ، ﻭ ”
ﻭﺳﺎﺋﻞ ﺍﻟﺸﻴﻌﺔ ( 337 / 7 ) ” ، ﻭﻫﻮ ﻓﻲ ” ﺟﺎﻣﻊ
ﺃﺣﺎﺩﻳﺚ ﺍﻟﺸﻴﻌﺔ . ( 475 / 9 ) ”
.3 ﻭﺭﻭﻱ ﻋﻦ ﺟﻌﻔﺮ ﻋﻦ ﺃﺑﻴﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﺍﻟﺴﻼﻡ ﺃﻧﻪ
ﻗﺎﻝ ” : ﺻﻴﺎﻡ ﻳﻮﻡ ﻋﺎﺷﻮﺭﺍﺀ ﻛﻔﺎﺭﺓ ﺳﻨﺔ . ”
“ﺗﻬﺬﻳﺐ ﺍﻷﺣﻜﺎﻡ ( 300 / 4 ) ” ، ﻭ ” ﺍﻻﺳﺘﺒﺼﺎﺭ
( 134 / 2 ) ” ، ﻭ ” ﺟﺎﻣﻊ ﺃﺣﺎﺩﻳﺚ ﺍﻟﺸﻴﻌﺔ
( 475 / 9 ) ” ، ﻭﻫﻮ ﻓﻲ ” ﺍﻟﺤﺪﺍﺋﻖ ﺍﻟﻨﺎﺿﺮﺓ
( 371 / 13 ) ” ، ﻭ ” ﺍﻟﻮﺍﻓﻲ ” ﻟﻠﻜﺎﺷﺎﻧﻲ / 7 )
( 13 ، ﻭﺍﻟﺤﺮ ﺍﻟﻌﺎﻣﻠﻲ ﻓﻲ ” ﻭﺳﺎﺋﻞ ﺍﻟﺸﻴﻌﺔ
. ( 337 / 7 ) ”
.4 ﻭﻋﻦ ﻋﻠﻲ ﺭﺿﻲ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻨﻪ ﻗﺎﻝ ” : ﺻﻮﻣﻮﺍ ﻳﻮﻡ
ﻋﺎﺷﻮﺭﺍﺀ ﺍﻟﺘﺎﺳﻊ ﻭﺍﻟﻌﺎﺷﺮ ﺍﺣﺘﻴﺎﻃﺎ ؛ ﻓﺈﻧﻪ ﻛﻔﺎﺭﺓ
ﺍﻟﺴﻨﺔ ﺍﻟﺘﻲ ﻗﺒﻠﻪ ، ﻭﺇﻥ ﻟﻢ ﻳﻌﻠﻢ ﺑﻪ ﺃﺣﺪﻛﻢ ﺣﺘﻰ ﻳﺄﻛﻞ
ﻓﻠﻴﺘﻢ ﺻﻮﻣﻪ . ”
ﺃﺧﺮﺝ ﻫﺬﻩ ﺍﻟﺮﻭﺍﻳﺔ : ﺍﻟﻤﺤﺪﺙ ﺍﻟﺸﻴﻌﻲ ﺣﺴﻴﻦ
ﺍﻟﻨﻮﺭﻱ ﺍﻟﻄﺒﺮﺳﻲ ﻓﻲ ” ﻣﺴﺘﺪﺭﻙ ﺍﻟﻮﺳﺎﺋﻞ / 1 ) ”
( 594 ، ﻭﺍﻟﺒﺮﻭﺟﺮﺩﻱ ﻓﻲ ” ﺟﺎﻣﻊ ﺃﺣﺎﺩﻳﺚ
ﺍﻟﺸﻴﻌﺔ 475 / 9 ) ” ) .
Alhamdu lillah. Ko su ma
maruwaitan wadannan hadisan
Umawiyyawa ne suka sa su?!

3 responses to “GA DAI HUJJOJINMU NA YIN AZUMIN WANNAN RANA TA ASHURA DAGA LITTAFAN SHI'A(Dr Mansur Sokkoto)”
  1. Jamilu Imam Avatar

    Assalama Alaykum,

  2. Ahmad Yusuf Assqalaini Avatar
    Ahmad Yusuf Assqalaini

    Dr mansur, ka kawo hujjojin yin azumin ranar ashura daga maluman shi’a, ko kana iya kawo huja daga wani malami koda irinkane baumayye, akan yin murna da kuke tanya kakanninku umayyawa ranar ashura na samun nasara akan ahlulbaiti(as). Kuma tambayar da kayi cewa ko wadannan maruwaitan umayyawane? To a’a mabiyan wasiyyar annabine ta ranar ghadeer, wadda hatta maluman banu uayya sunruwaito, kamarsu Buhari, Muslim, Dailami, Tirmizi Ibn katheer, Ibn Maja da sauransu. Ko da yake nasan kai matsoracine da nace kasa rana da wuri mu hadu da kai mu tattauna ilimi ko zaka dan samu saiti, don naga ka cika bayyanarda rashin kunyarka ga iyalan gidan annabta. Kuma tambayoyin da kayi a shekarun baya (Qalubale ga yanshia) na ansasu duka nahadasu a littafi daya kuma zai bayyana da ankare bugawa insha Allahu. Kuma kaima nayi maka tambayi a ciki idan ya bayyana saika amsa, dukda nasan zaiyi wuya kasan amsar.

  3. Abubakar Isah Ja'afar Avatar
    Abubakar Isah Ja’afar

    Dr.mansur Allah ya biya

Leave a Reply to Ahmad Yusuf AssqalainiCancel reply

Latest updates
Categories