Danna nan domin shiga karatu Online
Tambya: Shin ya halatta mutum ya ambaci Allah, ko yayi wa Annabi Salati ko ya karanta Al’qur’ani alhali ya a da janaba? Amsa: Baya Halatta a karanta Al’qur’ani matuƙar mutum yana da Janaba sabida an rawaito daga Aliyu Bin Abi dalib Allah a kara masa yarda yace: Annabi Tsira da Amincin Allah su tabbata a…
·
Assalamu Alaikum Wa Rahmatullahi Wa Barakaatuh. A-janu halittu ne na Allah kamar yadda mutane suke halittu, Cikinsu akwai Musulmai, akwai kafirai, Akwai masu mulki akwai masu kuɗi akwai talaka. Sannan kuma Kamar yadda Shari’a ta hau kanmu haka suma shari’a ta hau kansu. Abune sananne a shari’a cewa Al-janu suna da banbanci da ƴan Adam,…
·
Tambaya: Shin ya halatta Musulmi ya nema wa wanda ba Musulmi ba gafara idan ya mutu? Amsa: Baya halatta Musulmi ya nema wa wanda ba Musulmi ba gafara komin kusancin su Allah maɗaukakin sarki yace: { مَا كَانَ لِلنَّبِیِّ وَٱلَّذِینَ ءَامَنُوۤا۟ أَن یَسۡتَغۡفِرُوا۟ لِلۡمُشۡرِكِینَ وَلَوۡ كَانُوۤا۟ أُو۟لِی قُرۡبَىٰ مِنۢ بَعۡدِ مَا تَبَیَّنَ لَهُمۡ أَنَّهُمۡ أَصۡحَـٰبُ…
·