Danna nan domin shiga karatu Online
Tambaya: Shin ya halatta a haɗa salloli biyu ayisu lokaci ɗaya don lalurar ruwan sama ko sanyi ko laka ko zubar dusan ƙanƙara da makamantansu na lalurori? Amsa: Ya Halatta a haɗa salloli biyu a lokaci ɗaya don lalurar ruwan Sama, ko sanyi mai tsanani, ko zubar dusan ƙanƙara da sauran lalurori Wanda Maluma suka…
·
Masu Gabatar wa: Sheikh Idris Dutsen Tanshi Sheikh Mahmud Ahmad Maiduguri
·