Danna nan domin shiga karatu Online
Wannan tambayace da Musulmi yakan yi wa kansa a wasu lokuta sabida Mamaki da ganin yadda kafiran duniya da ƴan kanzaginsu Munafukai daga cikin Musulmai sukanyi Caa akan duk wani hukunci da shari’ar Muslunci yazo dashi.
·
ka zauna ka tattauna da kanka, ka tambayi kanka wannan Tambayoyi: Gashi ina raye, wasu da dama sun mutu, wani yana begen da ace za’a dawo dashi wannan duniya domin ya samu daman tuba ko kuma aikata wani aikin alheri, koda ko sujada ɗaya ce wacce zaiyi wa Allah, ko istigfari ko tasbihi gashi ni…
·
Sau da dama talakawa wa’inda ake mulka sukan riƙi zagin shuwagabanni da ci musu zarafi a matsayin wata hanya ta huce fushinsu, Sai kaga mutum a kullum bashi da wani aiki sai tsine wa shuwagabanni da cin zarafinsu. Toh haƙiƙa wannan tafarki ne da ka iya kai mutum zuwa ga wuta.
·
Imam ibnul Qayyim yace: Sheikhul Islam Ibn taimiyyah ya kasance idan lamura sukayi masa tsanani sai ya karanta Ayoyin natsuwa Sannan yasake cewa: Haka nan ya sake faɗi game da lokacin da Sheikhul Islam yake rashin lafiya, lokacin da lamari ya tsananta a kansa, Sheikhul Islam yace lokacin da Al’amura sukayi min tsanani sai na…
·
By: Jabir Ishaq. Twitter: @jishaq1 Source: Click here “In dictatorships the media is controlled by the State. In democracies the media is controlled by wealthy individuals with political affiliations. Objective media and journalists simply do not exist in the mainstream.” Robert Black Southern Kaduna is one of the most complex place in Nigeria, one can’t…
·
Meye hukuncin wanda ya mutu ana binshi bashin azumin Ramadana? Wanda yasha azumin watan Ramadan da uzuri na rashin lafiya wanda wannan rashin lafiyar ana masa zaton zai warke, amma sai bai samu warke wa ba har Allah ya karɓi ransa toh babu komi akansa, kuma waliyyansa ba sai sun biya masa wannan azumi ba,…
·