Danna nan domin shiga karatu Online
Yana daga cikin ruɗani da mutane suke faɗawa da yawa aciki: Mance wa da Allah lokacin da suke neman wani abu. Sai suyi riƙo da sababi kawai ba tare da sun nemi taimakon Allah ba. Hakan sai ya janyo musu:
·
Shimfida “ Ka karɓi gaskiya ko da wanda ya zo maka da ita maqiyanka ne na nesa, ka mayar da qarya ko da wanda ya zo maka da ita masoyinka ne na kusa. Ka da kazauna da mutane sai akan gaskiya, kada ka yi sha’awar abinda ka gani tare da mai rai sai abinda da…
·