Danna nan domin shiga karatu Online
Fatawowin Rahma Sunday 13 October 2019 Shimfiɗa: Manufar Hallitar dan Adam
·
Ya ƴar’uwa ki sani cewa babu abinda ya fi miki ƙima irin kare mutuncinki da tsarƙaƙe kanki ga barin Aikata zina, domin ƙimar ki da mutuncinki yana tattare da kame kanki. Da zarar kin bada kanki, kin zubar da mutuncinki toh zaki zamto baki da ƙima a idon Al’ummah, da wanda ya san abinda kika…
·
Aure ibada ne, kuma kamar yadda aka sani ibada akan samu wahala aciki da gajiya, kamar wanda zai tashi sallar asubahi a lokacin sanyi, haka nan aure, dole sai anyi haƙuri, a lokacin da ɗaya daga cikin ma’aurata ya ɓata wa ɗaya kuma yayi haƙuri toh haƙiƙah ba a banza yayi ba.
·