Danna nan domin shiga karatu Online
Wa’innan abubuwa huɗu da zan lissafa yana da kyau Musulmi ya dawwama akansu matuƙar yana numfashi. • Kada kabar godiyar Allah, domin kada Allah ya hana ka ƙarin falalansa: godewa Allah yana daga cikin abinda mutane suke mance wa dashi sosai, kuma godiya ga Allah yana daga cikin sababin ƙarin ni’imah daga Allah, sannan rashinsa…
·
المؤلف: د. عمار بن أحمد الصياصنة عدد الصفحات: 74
·
Allah yana da daman ya aikata abinda yakeso a lokacin da yakeso babu mai hanashi, haka nan Allah ya ƙaddara wa mutum duk abinda zai sameshi, amma wannan ƙaddarar tana gudana ne da sababi.
·
Watan rajab yana daga cikin watanni masu Al-farma guda huɗu a musulunci, wanda Allah ya karrama su akan sauran watanni. Wa’innan watanni masu alfarma sune kamar haka: Wa’innan watanni haramun ne ga Musulmai su fara kai farmaki a cikinsu, kuma aikin alheri acikin wa’innan watanni suna da falala matuƙa, haka nan aikata laifi acikinsu na…
·