Danna nan domin shiga karatu Online
Yana daga cikin lokuta masu falala lokaci wanda ke dab da fitowan alfijir. Wanda Allah maɗaukakin sarki ya yabi wa’inda suke neman gafarar sa a wannan lokaci. Allah yace cikin Surat Dhariyat Aya ta 18
·
Yana daga cikin umarnin da Allah Subhanahu wa ta’ala yayi wa Musulmai cewa idan wani abu ya shige musu duhu to su tambayi wa’inda suke da ilimi kan wannan abin. Kaman yadda ya faɗa cikin Suratul Anbiya aya ta 7.
·