Danna nan domin shiga karatu Online
Mai rubutu: Hamza Diso Mulhidi yakan ce idan ma mun yadda da Allah to wanne ne na gaskiya? Tunda kowanne addini yana kirane zuwa ga Ubangijin wannan addinin kawai!!! Duk da cewa bai kamata wanda yake da’awar hankali da ilimi yayi wannan tambayar ba, to amma zamu bada amsa saboda isar da hujja ga kowa
·
Da yawa daga cikin yaranmu suna zama atheist saboda rashin ilimin Addini da kuma ƙarancin fahimtar na zamani.
·
عدد الصفحات: 764 الحجم: 25.10 م.ب
·
المؤلف: الشيخ محمد بن صالح العثيمين عدد الصفحات: 486 الحجم: 7.66م.ب
·
عدد الصحات:440 الحجم: 8.49 م.ب
·
Mai rubutu: Hamza Diso Wasu daga cikin masu inkarin addini suna ganin cewa tunda dai Allah ya bamu wadataccen hankalin da muke iya gane dai-dai da kuskure to meyasa kuma zamu buƙaci wahayi? Sai dai wannan magana tasu bata kan turba, don saboda bayyanar buƙatuwar mu zuwa ga wahayi har sai da wasu cikin masu…
·