Danna nan domin shiga karatu Online
92.Da abu ya ƙi ci ya ƙi cinyewa, sai suka yanke shawarar su tsare shi a Fadar Dimashƙa. To kuwa hakan aka yi, ya ci gaba da zama a tsare har tsawon wata biyar da kwana goma sha takwas. Tun daga 22 ga watan Rajab shekara ta 720 har lokacin sakin sa a ranar 10…
·
Yan Mazan Jiya: Sheikhul Islam Ibnu Taimiyya, Malami Na Allah (20) Ci gaba….. a) Mas’alar Rantsuwar Saki: Ibnu Taimiyya ya lura da cewa, Kalmar ‘saki’ ta zama kalmar da wasu suke rantsuwa da ita, watau sai ka ji mutum ya ce, ‘idan bai yi abu kaza ba, to matarsa ta saku’. Sai dai kamar yadda…
·
Godiya Sun Tabbata ga Allah maɗaukakin sarki, Alhah yayi daɗin tsira wa Shugaban mu Annabi Muhammad Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi. An rawaito hadisi ingatacce daga Uwar Muminai Aisha Allah ya ƙara Mata yara tace: Nace: Ya Manzon Allah shin kana gani idan nasan wani dare ne daren Lailatul Qadri meye…
·