Danna nan domin shiga karatu Online
2.0. Kyautata Niyya: 2.1. Kyautata niyya watau ikhlasi, ginshiƙi ne na kowace ibada a Musulunci. Ilimi ibada ce babba, domin da shi ne ake sanin Allah da annabawansa da abin da ya ya saukar da sauran shikashikan imani. Mai neman ilimi shi ne farkon wanda za a yi tsammanin zai tsarkake niyyarsa, ya kyautata nufinsa…
·
0. Gabatarwa:0.1 Malanta, kamar kowace irin sana’a a rayuwan ɗan’adam, akan samu ƙwararru waɗanda suka san sana’arsu ciki da waje, suke kuma kula da ita suna tsare mata mutunci. Hakanan akan kuma samu bara-gurbi ’ya shisshigi a cikinta, waɗanda suka yiwo kutse da taka-haye. Sai dai samuwar ‘yan take-haye a cikin sha’anin malanta abu ne…
·