Danna nan domin shiga karatu Online
Shimfiɗa: Annobar Korona (COVID-19) Tambayoyi dake ciki:
·
Mai rubutu: Hamza Diso 1. kuskure na iya jefa Al’umma cikin bala’i Yayin da Annabi yunus yayi da’awa mutane sukaƙi amsawa, sai Azabar Allah ta tunkaro su. Jefawa mutane tsoro da halakar dasu idan zunubi yayi yawa ba bakon abu bane a tarihi, bari na bada misali guda biyu
·
Yana da kyau a irin wannan lokaci na jarabawa mu rinƙa tunawa da maƙotanmu, da makusantanmu, da kuma ƴan’uwanmu. Da yawa mutane sun shiga cikin halin tashin hankali da ɗimuwa, ta yadda an kulle kasuwanni, iyakoki da wuraren kasuwanci da dama.
·