Danna nan domin shiga karatu Online
Anas Allah ya ƙara masa yarda ya rawaito daga Annabi Sallallahu alaihi Wasallama yace: لا يَتَمَنَّيَنَّ أحَدُكُمُ المَوْتَ مِن ضُرٍّ أصابَهُ، فإنْ كانَ لا بُدَّ فاعِلًا، فَلْيَقُلْ: اللَّهُمَّ أحْيِنِي ما كانَتِ الحَياةُ خَيْرًا لِي، وتَوَفَّنِي إذا كانَتِ الوَفاةُ خَيْرًا لِي البخاري: ٥٦٧١
·
Ahmad Shawki yana cewa: إن الشجاع هو الجبان عن الأذى … وأرى الجريء على الشرور جبانا Haƙiƙa Jarumi shine wanda ke zama rago wurin auka wa abinda zai cutar dashi, Sannan ina ganin mai auka wa sharri shine cikakken matsoraci
·
Shimfiɗa: Alamar son Annabi Muhammad (saw) Tambayoyi dake ciki:
·
Mai rubutu: Hamza Diso Daya daga cikin mas’alolin da aka samu sabani tsakanin Mu’atazila da Sunnah itace mas’alar التحسين والتقبيح العقلي Shin hankali shine zai rarrabe tsakanin Abu mai kyau da Mara kyau? Ko kuwa shari’a ce kawai take da damar haka? Shin zamu bautawa Allah da abinda hankalin mu ya nuna mana ko kuma…
·
Haƙiƙa ko wani Musulmi yana da sanin cewa Allah ka iya jarrabar sa a kowani lokaci, sannan ita jarabawa tana zuwa ne ko dun laifi da mutane sukayi, sai Allah ya sauƙar musu da bala’i domin suyi nazari su tuba, ko kuma dai Allah ya sauƙar da wannan bala’i domin gwajin Imanin masu imani.
·