018 Fatawowin Rahama 2020 by Dr. Sani Umar

Domin neman ƙarin bayani danna nan

Shimfiɗa: Alamar son Annabi Muhammad (saw)


Tambayoyi dake ciki:


  1. Shin ya hallata mai seye da sayar da manja, zai iya haɗa kuɗin manja da kuɗin abubuwan da suka danganci sayar manjan yayin sayar da manjan?
  2. Hukuncin rage shekaru don yi ma ƙasa hidima (NYSC)!
  3. Ya inganta sallar dare raka’a biyu- kowace raka’a ana karanta Fatiha da suratul ikhlas?
  4. Shawara ga mai damuwa ga abinda ya wuce wanda bai masa daɗi ba!
  5. Dole ne sai mace ta sanya safa a ƙafa in zata yi sallah!
  6. Hukuncin ɗaukan al-ƙur’ani cikakke ga yaran da basu balaga ba!
  7. Akwai aibin da zai sa mutum ya sake matar da ya aura?!
  8. Ya hallata azumin Litinin da Alhamis a Rajab?!
  9. Mai sallar magriba zai iya bin mai sallar Isha ‘?
  10. Za a iya haɗa sallar magriba da isha batare da ruwa ko tsoro ba?
  11. Yaya Sallar soja mai shawagi a sama?
  12. Mai ango ya kamata ya fara yi idan aka kawo mishi amaryarsa?
  13. Menene matsayin hadithan Al-adabul mufrad!
  14. Shin wanda ya saki matarshi ya dawo da ita kafin sati ɗaya – zai iya kusantar ta, ko sai ta kammala iddarta?
  15. Hukuncin jinin ɓarin da aka yi a wata huɗu!
  16. Ya kamata mutum ya dinga shan abubuwan da zai rage mishi kaifin sha’awa?
  17. Mutum zai iya biya ma mahaifin shi bashin azumin da ake bin shi?
  18. Mutum zai iya aurar wanda ya mata ciki kafin ta haifi abinda ke cikin!
  19. Falalar yin rawani da rike sanda!
  20. Matsayin Littafin Libabul Hadith
  21. Hukuncin ambaton bismillahi yayin alola da kuma yin alola a banɗaki!
  22. Hukuncin miji ya sadu da matarshi wanda ya sake ta kafin ta kammala idda alhali baice ya dawo da ita ba.
  23. Hukuncin wanda ya manta farilla a sallah ko alola!
  24. Hukuncin wanda yayi rantsuwa akan wani abu sai daga baya ya gane ba haka bane

Download

Leave a Reply

Latest updates
Categories