Fatawoyin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo 30th July 2023

Danna nan domin shiga group na karatu Online

  1. Hukuncin sayar da Waya da farashin da daban in za a biya kuɗi a hannu da wata farashi daban in bashi ne?
  2. Hukucin mutum ya tsinewa kansa in ya aikata wani aiki!
  3. In mutum yayi Sujjadar Sahwu sai ya yi Tahiyya?
  4. Ma’anar Kalmar Al-Masihu a game da Annabi Isa (AS) da Dujjal!
  5. Shin musibar Dujjal zata shafi har wanda suke kwance a ƙabari?
  6. Ya hallata mutum ya ƙara kuɗin da ya sayi kaya ga dillalin da yake sayar masa da kaya!
  7. In mutum ya rubuta saki amma bai bayar da takardar sakin ga matar ba, shin sakin ya tabbata?
  8. Hadisin da Annabi ﷺ ya ce ‘mafi alherin mata ita ce wadda in aka kalleta za ta farantawa mutum rai…ya inganta?
  9. Idan mutum ya musulunta – danginsa ba su musulunta ba, kuma bashi da iyali-ya matsayin gadonsa?
  10. Menene ingancin tuban mai laifin Giba!
  11. Idan mutum ya yi sallar Magriba a massalacin da ba a haɗa Sallah ba zai iya zuwa wani massalaci da za a haɗa salloli domin ya yi sallar Isha’i?
  12. Idan aka haɗa Sallah da mutum ya zauna a wajen har lokacin Sallar da aka haɗa ya shigo, zai sake Salla?
  13. Menene hukuncin wanda ya manta sallar Azahar da La’asar har sai bayan kwana biyu ya tuna?
  14. Mutum zai iya yin adduo’insa yayin sujjada?
  15. Yaushe za a ce mutum ya yi neman aure a cikin nema?
  16. Mutum zai iya karɓo waya ya bayar a matsayin bashi – dukk wayar da ya karɓo yana ƙara wani abu akai a matsayin na sa kason akai- saboda in ba a biya ba, shi zai biya wanda ya karɓo waya a hannunsa daga albashinsa!
  17. Yaya ingancin hadisin da ya ce in ku ka ga masu banbaɗanci ku watsa musu ƙasa a fuska da kuma hadisin da ya ce ku basu domin kada su ci mu ku mutunci!
  18. Wanda ta yi rantsuwa da sharaɗin in abu kaza ya faru za ta yi abu kaza sai sharaɗin bai faru ba yaya za ta yi?
  19. Ya hallata malama ta yi yarjejeniya da wani malami zai rinƙa koyar da abin take koyarwa wa tana biyansa!
  20. Wanda ya yi Azumin Sitta Shawwaal zai iya cigaba da azumin Alhamis da Litinin a wannan watan?
  21. A sallar Istihara mutum zai iya faɗan al’amura/buƙatu sama da ɗaya ko kuma ko wanne al’amari sai an yi masa daban?
  22. In mutum ya yi sabon gida, zai tara malami a yi masa addu’a ko a sauke masa Al-ƙur’ani?
  23. Ya hallata a yiwa yara bulala sama da 10 domin ladabtar wa?
  24. Yaya matsayin kwanttacen ciki?
  25. Hukuncin jinin da yake fitowa mace saboda zubar da ciki!
Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Latest updates
Categories