Fatawoyin Rahama By Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu 18th February 2023

Danna nan domin shiga group na karatu Online

Shimfida: Girgizan ƙasa da Allah ya Jarrabi Kudancin Turkiya da Arewacin Siriya

Tambayoyi da Amsoshi:

 1. Yadda jami’an zabe zai yi in an tilasta mishi sayar da akwatin zaɓe!
 2. Matsayin kyautar da ‘yan takara suke bawa jami’an zaɓe!
 3. In mutum zai yiwa Iyayen sadaƙa dole sai mutum ya faɗawa wanda zai bada sadaƙar cewa iyayensa ya yiwa?
 4. Mutum zai iya kiran mahaifiyar sa da sunanta in ya haɗa da laƙabin ‘ Anty wance’?
 5. Ya ya hukuncin wanda ya sa guba a abinci wani ya ci ya mutu?
 6. Yaya hallacin gwamnati da banki su gina gida su ɗaurawa ma’aikata Riba su biya a shekarun aikinsu?
 7. In mutum ya je shan mai, ya
  shiga to ƙofar alfarma – ya na da laifi saboda ya tsallake layi?
 8. Hukuncin shafa akan safa tsawon yini da darensa?
 9. Mace za ta ci gadon mijin da ya sake ta saki uku alhali ba ta gama iddar sakin ba?
 10. Yaushe lissafin iddar mace da aka saki yake farawa- lokacin da ta sami labarin sakin ko lokacin da mijin yayi sakin?
 11. Ya hallata ‘committee’ Massalaci da ke kula da makarantu su yafe wa mai kula da kuɗin da aka tara, ya yi amfani da kuɗin?
 12. In mutun ya yi tawassali da wani aikin alheri sannan ya samu biyan buƙata, zai samu wannan ladan aikin alherin?
 13. Masoya za su iya aure ba tare da yardar mahaifiyar saurayin ba!
 14. Yaya matsayin Sallar mamu in liman ya tuna bashi da tsarki a raka’ar ƙarshe.

DOWNLOAD

Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Latest updates
Categories