Fatawoyin Rahama by Dr. Muhammad Sani Umar 25th February 2023

Shimfida: Zaben Shugaban Ƙasa Da Sauran Masu Madafan Iko Na Nigeria 2023

Tambayoyi :

 1. Iyaye za us iya tilasta wa ɗansu zaɓen wani ɗan takara?
 2. Ɗan siyasa zai samu ladan kyautar da yake yi?
 3. Idan mutum ya karɓi bashi sai wanda ya bashi bashin ya mutu, zai iya sadaƙa da kuɗin lada ya je ga mamacin; maimakon mai da kuɗi ga magada!
 4. Hukuncin ƙin salla a farkon lokacinta
 5. Ya hallata wanda yake banɗaki ya maimata/amsa kiran sallah.
 6. Akwai itacen da in aka dasa a aljannu ba sa zuwa wajen?
 7. In Liman ya yi rafkanwa, ya kiɗime – za a iya yi masa magana?
 8. Shin iyayen mutum za su iya hana shi aure domin uwar Gidan sa ‘yar abokin mahaifinsa ne?
 9. Wanda nauyi da ɗawainiya ya yi masa yawa – ya na nufin yana wani laifi?
 10. Ya hallata ɗalibi ya bawa Malami kuɗi bayan ya yi jarabawa duk da ɗalibin ya yi ƙoƙari a jarabawa?
 11. Mutum zai iya tafiya Hajji ko Umra ba ba tare da ya yi sallama da mutane ba domin gudun riya!
 12. Wanda ya yi bakance zai rinƙa yin raka’a biyu bayan yayi wankan janaba – da ga baya sai ya kasa cika bakance- ya ya zai yi!
 13. Mutum zai iya ƙin kyautatawa mahaifinsa ko don ba ya godewa?

DOWNLOAD

Click Here to Support our work

Leave a Reply

%d bloggers like this: