Fatawoyin Rahama By Dr. Sani Umar Rijiyar Lemo 22 October 2023
 1. Hukuncin ba da hayar gona da sharaɗin a biya hayar da kuɗi?
 2. Haɗa ko raba ƙafafu yayin sujjada!
 3. Wanda Allah ya jarrabe shi da cuta saboda wani saɓo da ya aikata; zai samu lada?
 4. Mutum zai iya ba da kuɗi domin samun “admission” shiga makaranta?
 5. Mutum da yake ta shi Sallar Asuba saboda ‘yan Unguwa kar su zarge shi ba ya fita Sallar Asuba zai shiga cikin masu r̃iya?
 6. Ma’anar hadisi ‘ Musnad’, Maśanid, Al-jamî’u, da ‘Sunan’?
 7. Mai huɗubar Juma’a zai iya mai da mimbarinsa wajen karantar da Tauhidi kawai?
 8. Hukuncin wanda yake tuba sannan ya komawa
 9. Wanda zai yi kaffarar rantsuwa zai iya ciyar da mutum ɗaya (abincin mutane 10) maimakon ciyar da mutane 10?
 10. Shin akwai addu’a ta mussaman da mutum zai yi a Sujjada?
 11. Mutum zai iya roƙawa iyayensa gafara a Sujjada?
 12. Ya hallata yin Salatin Annabi ﷺ a çıkın Sujjada?
 13. Akwai hadisi da yake nuna cewa Allah ya na kunyar ƙona mai Sunna Muhammad ﷺ ?
 14. Yaya hallacin wanda yake yin sana’ar yin “poster” “ “banner” da “fliers” amma ba yi da kuɗi a hannu sai dai in an kawo masa aiki, sai ya karɓi kuɗi ya je wajen ‘yan’ uwansa masu irin wannan sana’a ya sayo abin da zai haɗa ya yi aikin!
 15. Yadda musulmi zai yi da kuɗin bashi da ya karɓa daga wanda ba musulmi ba daga baya sai ya rasa shi, kuma bai san daga inda ya fito ba!
 16. Hukuncin mutum ya tura mutum zuwa wani waje kamar asibiti sannan in da ya tura su bawa wanda ya tura lada!
 17. Ya hallata mutum ya katse azkar na safe ko na maraice saboda uzuri?
 18. Macen da idan ta jika kanta wajen wankan tsarki sai ta yi fama da mura mai tsanani, shin tana da wani sassauci?
 19. Hukuncin wanda ba zai iya yin azumi ba saboda rashin lafiya!
 20. Hukuncin kiɗa domin tayar da mutane yin sahur!
 21. Hukuncin cin naman da ke rayuwa a ruwa da waje!
 22. Hukuncin cigiya ko sanarwa a massallaci!
 23. Ya hallata a hana wanda in aka ba shi kayan aro yana lalatawa ko ya ƙi mayarwa!
Donate

Bada gudunmawa domin Yada Addinin Musulunci
Account Number: 4568496377
Bank: Moniepoint
Name: Islam Online Archive

Leave a Reply

Latest updates
Categories